Wani Dan Nepep ya tsinci wayar Iphone 13 pro max da kudinta ya haura million Daya Kuma ya mayarwa Mai ita…

Wani Dan Nepep ya tsinci wayar Iphone 13 pro max da kudinta ya haura million Daya Kuma ya mayarwa Mai ita

kwana kin baya an samu wani dan napep da ake jihar kano ya tsinci kudi sama da Naira miliyan goma sha biyar, ya mayarwa da mai abu kuɗi kayansa, hakan ya sanya ya samu kyaututtukan da dama sosai wanda har sarkin musulmi ya karamasa.

Haka zalika a jihar Yobe shima wani matashi dan keke napep ya tsinci naira miliyan 9 ya mayar shima ya samu karama da kyauta mai tsoka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *