Labaran Hausa

Babu shakka labarin Hussaina da mijinta Abbas akwai tashin hankali da damuwa kwarai da gaske.

Babu shakka labarin Hussaina da mijinta Abbas akwai tashin hankali da damuwa kwarai da gaske

Abu mai daɗi shi ne yanzu haka maganar ta je gaba kuma zai ai bincike dan tabbatar da abinda matar ta faɗa. In sha Allah, shi wancan mutum Adamu sai ya girbi abinda ya shuka da yardar Allah. Allah ka kiyayemu fitinar rayuwa.

Ya ‘yan uwa mu dage da adduoin irin waɗan da Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Sallam ya koyar musamman na fitinar rayuwa da mutuwa. Allah ka tsare mu a yayin da muke Raye ka kare mu ka rufa mana asiri har bayan mutuwarmu.

Ga video

Kuci gaba da bibiyar wanna shafin a.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button